Shirin ya kunshi shekaru 50 bayan yakin Biafra a Najeriya da matsalar garkuwa da mutane a jihar Filato. A Nijar akwai kokawar da mutane ke yi a yankin Dosso dangane da watsin da gwamnati ta yi da aikin gina hanyar jirgin kasa da aka kaddamar a shekarun baya.