Cikin shirin za a ji halin da iyalai ke ciki a Nijar a wannan lokaci na kulle daidai lokacin da ake ranar iyali na duniya. A Najeriya an lura cewa masallata ba sa bayar da tazara a masallatayya lokacin ja'i, duk da bukatar hakan da aka yi saboda hana yaduwar COVID-19.