Shirin ya kunshi labaran duniya da irin kokawar da ake yi kan yiwuwar samun karuwar mace-macen mata da yara a Najeriya saboda fifita cutar corona kan sauran larurori. A Nijar annobar ce ke hana matasan kasar da kan fita waje damar aika kudade gida. Kananan ma'aikata a Faransa sun soma karbar tallafin abinci.