1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 22.10.2023

October 22, 2023

A cikin shirin za a ji cewa, 'yan fashi da makami sun addabi al'ummar yankin Agadez a Jamhuriyar Nijar. Ma'aikata a Najeriya na neman gwamnati ta cika alkawarin da ta dauka na ba su tallafin naira dubu 35.

https://p.dw.com/p/4Xrkz