A cikin shirin za a ji cewa kotun tsarin mulkin kasar Nijar ta yi fatali da dokar karin kudin alawus da ‚yan majalisar dokokin kasar suka yi wa kansu, a Najeriya kuwa kungiyoyin kare hakkin yara da masu gwagwarmayar dorewar mulkin demokuradiyya sun fara kampe kan daina maida matasa a matsayin masu gadin Alluna da postocin da ake tallata yan siyasa da su