A cikin shirin za a ji cewa masu ruwa da tsaki kan sha'anin gudun hijira da ci rani daga sassa dabam-daban na duniya na wani taro a Masar don duba bukatar dage kangi ga mabukata yin hijira, a yayin da a Najeriya wani ci gaba ne aka samu ta fannin sufurin jama’a inda fasinja kan iya hayar babur tun daga gida.