1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Abdoulaye Mamane Amadou
September 29, 2022

A cikin shirin za aji cewa wata matar da ta kubuta daga hannun masu garkuwa da ita a Kaduna ta kaddamar da zanga-zangar lumana da zummar ceto ragowar fasinjojin jirgin kasar nan na Kaduna zuwa Abuja da ke hannun 'yan bindiga. 'Yan Najeriya na cigaba da hasashen batutuwan da ka iya mamaye gangamin yakin neman zaben 2023 daga bakunan 'yan siyasa masu neman takara ta fannoni da dama.

https://p.dw.com/p/4HUyY