Saurari shirin safe na DW HausaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoLateefa Mustapha Ja'afar07/30/2016July 30, 2016A cikin shirin za ku ji cewa Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da tura 'yan sanda na musamman zuwa Burundi domin sanya idanu kan batun take hakkin dan Adam, sai kuma shirinmu na Afirka A Mako.https://p.dw.com/p/1JYpmTalla