1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe

Mouhamadou Awal Balarabe
July 13, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa mutane 13 sun rasa rayukansu a lokacin da dakarun Somaliya suka yi taho mu gama da 'yan al Shabaab da suka kai hari a wani otel da ke birnin Kismayu, inda manyan jami'ai ke gudanarwa da taro.

https://p.dw.com/p/3M1Qz