1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

September 7, 2021

Shirin ya kunshi halin da ake ciki a jihohin arewa maso yammacin Najeriya bayan matakan da gwamnatocin yankin suka dauka a kan 'yan bindiga. Akwai tattaunawa da jami'in kungiyar ECOWAS game da juyin mulki da aka yi a Guinea Conakry. Mata sun gana a Agadez da nufin maganta karuwar cin zarafin su.

https://p.dw.com/p/400Ln