SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi02/18/2022February 18, 2022A cikin shirin za a ji yayin da ake shirin fara taron tsaro na shekara-shekara a birnin Munich na kasar Jamus an fitar da rahoton yanayin tsaro da ke nuna irin barazana na yuwuwar samun rikice-rikice a duniya.https://p.dw.com/p/47CtATalla