A cikin shirin za a ji cewa a daidai lokacin da ake tunawa da ranar yaki da zazzabin cizon sauro a duniya, gwamnatin Najeriya ta bayyana damuwa kan yawaitar mace-macen da ake samu a sanadiyar sanadin cutar, a yayin da a Jamhuriyar Nijar kuwa wasu matasa fiye da 100 ne suka samu horon kwanbaki kan abun da ya shafi sanan’o‘i da kuma samun masu hannun jari.