SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou07/07/2022July 7, 2022A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya kwana daya bayan mummunan harin ta'addanci a gidan yarin Kuje da ke Abuja, 'yan bindiga sun kwace wasu garuruwa da dama a jihar Taraba, a yayin da 'an kasuwar kwari ta jihar Kano ke kokawa da rashin ciniki.https://p.dw.com/p/4DmfxTalla