1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
July 16, 2022

A cikin shirin za a ji cewa Jamhuriyar Nijar ta kulla yarjejeniyar tsaro da kasashe makwabtanta Benin da Chadi, don dakile matsalar ta'addanci. Batun daukar mataimaki musulmi don yin takarar shugaban kasa a jm'iyyar APC a Najeriya, na ci gaba da tada kura a fagen siyasar kasar. 'Yan awaren Kamaru, sun fara lalata motocin al'ummar yankin masu dauke da lambobin gwamnati.

https://p.dw.com/p/4EEcf