SiyasaShirin Safe.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou08/07/2022August 7, 2022A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta fitar da wani sabon tsarin kariya ga makarantun bokon da ke fuskantar barazanar hare-haren 'yan bindiga, a Jamhuriyar Nijar kuwa bukuwan al'ada na sallar Biyanu ne aka soma a karshen wannan mako. https://p.dw.com/p/4FE4kTalla