Bala'iShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoBala'iSK2 / S02S09/08/2022September 8, 2022Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce daruruwan yara sun halaka a kasar Somaliya sakamakon karancin abinci, wannan na zuwa lokacin da ake gargadin cewa sassa da dama na kasar za su fuskanci fari cikin watanni masu zuwa.https://p.dw.com/p/4GYdBTalla