A cikin shirin za a ji cewa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shiga rudanin siyasa a jihar taraba bayan da wata kotu ta soke zaben dan takarar gwamna a karkashin inuwar jam'iyyar, a yayin da kwararru ke halartar taron koli kan muhalli a yankin Maradi na Jamhuriyar Nijar