A cikin shirin za a ji yadda mabiya addinin Krista suka halarci bukuwan maulidi a Najeriya a wani mataki na kara karrama juna da mutunta zamantakewa,a Nijar masana da masu ruwa da tsaki akan tsarin iyali na cigaba da fadakar da al’uma musaman magidanta dangantar da ke akwai tsakanin tazarar haihuwa da shugabancin iyali na gari bayan karuwar da ake samu a cikin aure