A cikin shirin za a ji cewa Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da cin zarafin al'umma a fadin duiniya. Kungiyoyin kare hakin bil Adama na waje da na cikin kasar Chadi na ci gaba da yin Allah wadai a kan hukuncin da wata kotu ta zartas akan wasu masu zanga-zanga nuna adawa da gwamnatin Mahamat Idriis Deby su 262.