Shirin ya kunshi dambarwar da ke majalisar wakilan Amirka game da neman sabon kakaki. Masana sun ce Najeriya na cikin garari saboda yawan bashi da gwamnati mai ci ta ranto. 'Yan Burkina Faso na kokawa da dakatar da kasasr daga cikin wata yarjejeniyar kasuwanci.