Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya bayyana sabbin matakan da gwamnatinsa take dauka domin rage radadin wahalar da ake fuskanta a kasar mafi yawan jama'a a nahiyar Afirka da kungiyoyin kwadago suke barazanar gudanar da gangami sabo matsin rayuwa bayan gwamnatin ta janye tallafin man fetur.