A cikin shirin jigon rahotannin ya kasance kan halin da ake ciki shekaru biyu bayan sace 'yan matan Chibok da 'yan Boko Haram suka yi. A Nijar hadin gwiwar wasu kungiyoyin farar hula sun bayyana damuwarsa kan wadi na tsaka mai wuya da suka ce demokradiyyar kasar na ciki.