A cikin shirin za a ji cewa ma´aikatar harkokin wajen Najeriya ta ankarar da hukumar bada agajin gaggawar kasar kan barazanar sakin madatsar ruwan Lagdam, a jamhuriyar Nijar ana shirin gurfanar da wasu malaman jami´oín kasar da hukumomin sojin Nijar din ke zargi da katsalandan a harkokin sojin da suka yi juyin mulki