A cikin shirin za ku ji batun rushe anguwannin talakawa da ake yi a birnin Lagos na tarayyar Najeriya bayan da talakawan suka kai kuka gaban kotu, kuma ta nemi a dakatar da shirin amma gwamnati ta kare manufar inda ta ce shiri ne na son ganin jihar ta amsa sunanta.