SiyasaShirin yamma na DW na 19.12.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe12/19/2017December 19, 2017A cikin shirin za ku ji cewa wani hapsan sojin Masar Ahmed Konsowa ya sha daurin watanni shida a gidan yari bayan da ya bayyana aniyar tsayawa takara a zaben shugaban kasa na 2018, lamarin da ya saba wa dokar sojoji.https://p.dw.com/p/2pfqITalla