A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan rikicin siyasar kasashen Afirka ta Yamma da rahoto kan cece-kucen da ake yi a Nijar kan takarar shugabancin kasa ta Hamma Amadou da rahoto kan halin da 'yan gudun hijira ke ciki a Jamus da kuma wasu rahotannin.