Cikin shirin za a ji yadda mazauna gabar tafkin Chadi suka fara ayyukan farfado da rayuwar yau da kullum bayan da rikicin Boko Haram ya nakasa yankin. A Najeriya ana dora ayar tambaya ne a kan makomar daliban makarantar Kagara da ke hannun 'yan bindiga.