1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

May 4, 2022

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya. Unguwanzoma da suke kula da mata masu juna biyu da kuma karbar haihuwa na kokawa kan yadda a yanzu ayyuka ke musu yawa a Kenya.

https://p.dw.com/p/4Apmp