SiyasaJamusShirin Yamma.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaJamusAbdoulaye Mamane Amadou05/23/2022May 23, 2022A cikin shirin za a ji cewa Jamhuriyar Nijar ta bukaci Jamus ta ci gaba da tsawaita wa'adin sojojinta da ke shirin karewa a karshen wannan shekara da zummar magance matsalolin ta'addanci da ke addabar kasar da ma yankin Sahel.https://p.dw.com/p/4BlPATalla