A cikin shirin za a ji cewa jam'iyyar APC ta zabi sanata Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda zai tsaya takara a zaben watan fabrairun shekarar 2023 da za a gudanar a Najeriya. Sai dai duk da nasarar da yayi a gaban abokan hamayarsa ciki har da mataimakin shugaban kasar Najeriya sanata Bola Tinubu ka iya fuskantar wasu muhimman kalubale.