SiyasaShirin Yamma.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou06/20/2022June 20, 2022A cikin shirin za a ji cewa a yau ake ranar ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya a cikin shirin za a ji wasu 'yan gudun hijira a Jamhuriyar Nijar. A Jamus ana cigaba da taron shekara-shekara da 'yan jariun duniya ke halarta. https://p.dw.com/p/4Cy3QTalla