A cikin shirin za a ji cewa Ji Ka Karu wasan kwaikwayo ta Radio, da shirin zabi sonka don isar da sakonnin gaishe-gaishenku, da Ra'ayin Malamai, wanda ya duba irin matsalolin da aikin jarida ke fuskanta a kasashe da dama musamman ma na nahiyar Afirka da ke fama da rike-rikice.