A cikin shirin ,za ji cewa gwamnatin tarrayar Najeriya ta kara kudin fito kan shigo da kananan motoci cikin kasar, tuni karin ya fara jawo cece-kuce. A Jamhuriyar Nijar dubban maniyata basu samu tashi zuwa kasar saudiya ba duk da saura kwanaki kalilan hawan Arfa.