A cikin shirin za a ji cewa ana samun maban-bantan ra'ayoyin 'yan Najeriya bayan zaben dan takarar mataimakin shugaban kasa a karkashin inuwar jami´iyar APC. Jamhuriyar Nijar ta bi sahun sauran kasashen duniya na yin bikin raya ranar al’umma ta duniya.