SiyasaShirin Yamma.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou08/28/2022August 28, 2022A cikin shirin za a ji cewa kasar Japan ta yi alkawalin hada gwiwa da Afirka a yayin taron kolin Ticad a Tunis wajen karfafa tattalin arzikin wannan nahiya, domin ta samu karfin fuskantar rikice-rikice da annoba da ta'addanci da suka dabaibaye ta.https://p.dw.com/p/4G9thTalla