A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na kokarin kungiyar Habaka Tattalin Arzikin Afirka ta Yamma ECOWAS ko CEDEAO na shawo kan matsalar kwararar bakin haure da ke bi ta Jamhuriyar Nijar zuwa Turai. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka asaba gabatar muku.