A cikin shirin za a ji shirin Ji Ka Karu da shirin Zabi Sonka da shirin Ra'ayin Malamai wanda ya duba batun tsaro da ke cigaba da tabarbarewa a Najeriya musamman ma gargadin yiwuwar kai hari a babban birnin kasar Abuja da wasu manyan kasashen suka yi wa 'yan kasashensu.