SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou01/09/2023January 9, 2023A cikin shirin za a ji cewa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shiga cikin jirgin yakin neman zaben jam'iyyar APC a jihohin Adamawa da Yobe a wannan Litinin, sai dai masu sharhi na cewa babu wani tasiri da hakan zai yi.https://p.dw.com/p/4LvdETalla