Najeriya: 'Yan sanda na binciken Bukola Saraki
June 3, 2018Talla
'Yan Fashin sun ce shugaban majalisar dattijai shi ne ke ba su makamai da motoci da kuma gwamna Jihar Kwara Alhaji Abdulfatah Ahmed saboda kai hare-hare a kan jama'ar da suke kwace musu dukiyoyinsu wanda a ciki aka kashe mutane 33. Daga shekara ta 2003 zuwa 2011 Bukola Saraki ya rike matsayin gwamnan Jihar Kwara inda a ciki watan Afrilun da ya gabata 'yan fashin da makami suka fasa wani bankin.