1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 18.12.2024

December 24, 2024

Addini da al'ada na tafiya kafada da kafada da rayuwar dan Adam ta fuskar fafutukar neman ilmin addini, misali makarantun tsangaya.

https://p.dw.com/p/4oYNK
Hoto: Pius Utomi Ekpei/AFP

Tsangaya  wata da'ira ce da daliban ilmi musamman yara kanana da matasa ke karatu karkashin jagorancin malami guda a wani kebantaccen waje ta hanyar amfani da alluna wajen koyon karatun al'qur'ani kamar yadda ake yi a wasu sassa na yankin Magrib. Daga kasa za a iya sauraran sauti.