1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Taba Ka Lashe: 29.11.2023

December 5, 2023

Dangol Fulako na daya daga cikin al'adun Fulani masamman ma Hanaganba da Bororo na Nijar da Najeriya da Chadi da Kamaru.

https://p.dw.com/p/4ZnZp
Hoto: Luis Tato/AFP/Getty Images

Wannan al'ada na nufin sasanta rikici ba tare da karhin dantse ba ko bakar magana. Ana yin Dangol Fulako ta hanyar raba goro tamkar shela na yin kira ga duk Fulani doin yin taro don tsaida maganar da ba za a taba keta ta ba idan an amice da ita.