SiyasaTasirin sauya fasalin kudi kan zaben NajeriyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdul-raheem Hassan Abdoulaye Mamane02/23/2023February 23, 2023Kotun koli a Najeriya ta sake dage shari'ar da take sauraro kan hana aiki da tsoffin kudaden kasar har zuwa ranar 03 ga watan Maris na 2023.Dangane da wannan, ga bidiyo kan tasirin sauya fasalin kudin ga zaben Najeriya.https://p.dw.com/p/4NuSqTalla