1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben gwamnonin Najeriya na 2023

Ramatu Garba Baba
March 23, 2023

Gwamnonin jihohi akalla tara ne suka yi nasarar yin tazarce a zaben na 2023 a yayin da jam'iyyar NNPP ta lashe kujerar gwamna a karon farko da jihar Kano.

https://p.dw.com/p/4P9Sb
Nigeria Abba Kabir Yusuf
Hoto: Sanusi Bature

A karon farko tun bayan kafuwarta, jam'iyyar NNPP ta yi nasarar lashe kujerar gwamna na jihar Kano hakazalika jam'iyyar Labour ta lashe kujerar gwamnan jihar Abia a yayin da gwamnoni kimanin tara suka yi nasarar yin tazarce a zaben gwamnonin Najeriyan na 2023.