Najeriya ta ce cike gibi kan kasafin kudin kasar
December 29, 2022Talla
Daf da lokacin da Najeriya ke cikin wani hali na tsaka mai wua a fanin tattalin arziki 'yan majalisar dokokin sun amince da kasafin kudi na 2023 wanda ke da gibi sosai na kudin da za a aiwatar da shi abin da wasu daga cikin 'yan majalisar suka nuna damuwa a kai.