You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Yahouza Sadissou Madobi
Yahouza dan jarida ne kana dan siyasa a Jamhuriyar Nijar.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Hira da Yahouza Sadissou Madobi kan bikin 'yancin kan Nijar
An sulhunta daliban jami'a da gwamnatin Nijar
Gwamnatin Nijar ta cimma sulhu tsakaninta da kungiyoyin daliban jami'a
Shirin yamma 25.01.2018
Jigon rahotannin shirin ya mayar da hankali a kan batun matsalolin karatu a jami'ar Damagaram a daidai lokacin da Nijar ta karbi taron majalisar koli ta Afirka da Madagascar mai kula da ilimi mai zurfi.
Daliban Nijar za su yi aiki da sabon ministan ilimi
Daliban Nijar na tsokaci game da sabon ministan ilimi bayan gindaya sharadin korar tsohon kafin hawa kan teburin sulhu.
Yahouza ya ce za su tattauna don cimma maslaha
Sabon ministan ilimi mai zurfi na Nijar Malam Yahouza Sadissou ya bayyana matakan da zai dauka don magance matsalolin yajin aikin malamai da zanga-zangar dalibai a kasar.
Mahaman Kanta ya sami lambar yabo
Mahaman Kanta ya kasance wakilin DW tun shekaru 25 da suka wuce kana kuma ya rika gudanar da aikinsa cike da kwazo.
Nijar: Zargin hana 'yan adawa yada manufofinsu
'Yan adawa sun ce hukumomi na kokarin hana su yada manufofinsu ta kafafen watsa labarai
Halin da gwamnatin hadakar Jamhuriyar Nijar ke ciki
Hira da Yahouza Sadissou Madobi ministan sadarwa da hulda tsakanin hukumomin gwamnati a Jamhuriyar Nijar
Tarihin Yahouza Sadissou Madobi
Takaitaccen tarihin sabon Mnistan Sadarwa na Jamhuriyar Nijar
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 1
Shafi na gaba