You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kano: Barace-baracen yara na karuwa
Hankulan mutane sun fara tashi bisa karuwar almajirai masu bara a jihar Kano da ke Najeriya.
Mace mai gyaran janareta a Kano
Matashiya Fadila Sani Shu'aibu 'yar asalin unguwar Fagge a birnin Kano Najeriya ta zama mace mai kamar maza don tana sana'ar gyaran injinan janareta.
Mace mai sana'ar gyara injina
Matashiya Fadila Sani Shu'aibu 'yar asalin unguwar Fagge a birnin Kano ta zama mace mai kamar maza a sana'arta.
20.12.2018: Shirin Safe
Al'ummar kasar Togo za su yi zaben 'yan majalisu cikin fargabar tashe-tashen hankula
Ma'anar Maguzanci a harshen Hausa
08.11.2018: Shirin rana
A shirin za a ji 'yan sara suka da suka addabi jihar Kano sun ajiye makamansu
Ci gaba da binciken gwamnan Kano duk da umurnin kotu
Ci gaba da binciken gwamnan Kano duk da umurnin kotu
Martani kan ci gaba da binciken cin hanci ga gwamnan jihar Kano da ke Najeriya duk da umurnin kotu.
Shirin Yamma:06.11.2018
Kwamitin da Majalisar Dokokin Jihar Kano ta kafa don bincike kan zargin karbar Rashawa zai cigaba da aiki
Kotu a Kano ta dakatar binciken Ganduje
Binciken zargin cin hanci da ake yi wa gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya dauki wani sabon salo.
Shirin Safe 04.11.2018
Cikin shirin za a ji sashen koyar da kasuwanci na Dangote da ke jami'ar Bayero a jihar Kano ta Najeriya, ya shirya wani taro inda aka zauna da wasu fitattun 'yan kasuwa da dalibai don tattauna damar da dalibai ke da ita ta rungumar kasuwanci a matsayin sana'a.
Damuwa 'yan Najeriya biyo bayan karin albashi
A Najeriya 'yan kasuwa da sauran jama'a sun nuna damuwa a game da yiwuwar karin farashin kayayyakin masarufi bayan amincewar da gwamnonin jihohin kasar suka yi na biyan Naira dubu 22 a matsayin albashi mafi karanci.
Fargabar karin kudin kaya bayan karin albashi
A Najeriya matakin karin albashi da gwamnonin kasar suka dauka ya haddasa fargabar harhawar farashin kayayyaki.
Anas: Koyarwa a saukake da na'urar majigi
Wani matashi a jihar Kano Anas Balarabe Yazid ya kirkiro na'urar nuna majigi domin saukaka hanyoyin koyarwa a makarantu ta yadda ilimin dalibai zai kara inganta.
Matashin da ya rungumi sana'ar burodi
Kabiru Hassan matashi ne a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya da ya rungumi sana'ar burodi bayan kammala digiri.
Matashin da ya rungumi sana'ar burodi
Kabiru Hassan matashi ne a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya da ya rungumi sana'ar burodi bayan kammala digiri.
Shirin Abu Namu kan tabarbarewar tarbiyyar yara mata
Shirin ya yi nazari kan tabarbarewar tarbiyya da ilimin yara mata
Shirin safe 24.09.2018
A shirin za a ji yadda jagoran adawa cikin ba zata ya kada shugaban kasar Maldibas. Kana a ji yadda masu dillancin kwayoyi ke samun mafaka sakamakon sakacin jami'ai a yaki da wannan dabi'a a Kano Najeriya.
Shirin safe
Za a ji cewa 'yan sanda na farautar 'yan fashi da makami da ke addabar mutane a jihar Kano.
Shugabanci a PDP ya raba jam'iyyar a Kano
Bayan da aka sanar da rushe shugabanci na jam'iyyar PDP a Kano rikici ya barke tsakanin magoya baya.
Shugabanci a PDP ya raba jam'iyyar a Kano
Bayan da aka sanar da rushe shugabanci na jam'iyyar PDP da mika shi a hannun mafi akasari magoya bayan Rabiu Kwankwaso rikici ya barke tsakanin magoya bayan gida biyu inda magoya bayan Ibrahim Shekarau suka nuna turjiya.
Bukukuwan sallah cikin kuncin rayuwa a Najeriya
Tun da sanyin safiyar ranar Talatar masallatai suka cika makil da al'ummar Musulmi don sallar layya.
Bukukuwan sallah cikin kuncin rayuwa a Najeriya
Tun da sanyin safiyar ranar Talatar masallatai suka cika makil da al'ummar Musulmi don sallar layya.
Tarihin Maryam Fantimoti
Tarihin daya daga cikin mutanen da suka yi fice a fage waka a Najeriya da ake kira Maryam Fantimoti.
Shirin Rana 08.08.2018
A cikin shirin bayan Labaran Duniya akwai rahoto kan kokarin sulhunta Isra'ila da Falasdinawa da sauran rahotanni da shiryr-shiryen da muka saba gabatar muku.
Jafar Jafar: Dan jarida mai zaman kansa
Wani matashin dan jarida a arewacin Najeriya ya kafa jarida ta kansa wadda ke watsa labaranta ta intanet. Matashin mai suna Jafar Jafar ya ce ya yi hakan don nemawa kai kudaden shiga da samawa matasa aiki da kuma samar da sahihan labarai.
Matashiyar da ta kafa kungiyar wayar da kan zaurawa
Mawakiya a Kano da ke son kawo sauyi tsakanin mata
25.05.2018: Shirin Safe
Za a ji tasirin kafofin sada zumunta wajen wayar da kan al'umma cikin watan azumi a Najeriya
Tarihin Marigayi Sheikh Khalifa Isyaka Rabi'u
Saurari tarihin daya daga cikin fitattun malaman addinin Islama na Najeriya Marigayi Sheikh Khalifa Isyaka Rabi'u.
Tasirin rayuwar marigayi Kahlifa Isyaka Rabi'u
Marigayi Kahlifa Isyaka Rabi'u ya ba da guddumuwa da fuskar addini da zamantakewa a tsakanin al'ummar Najeriya
Garkuwa da Bajamushe a arewacin Najeriya
A cewar mai magana da yawun 'yan sanda a Kano Magaji Musa Majia mutane biyar ne suka kai farmakin kama Bajamushen.
Shirin Yamma 09.04.2018
A jimhuriyar Nijar jam'iyar RDP jama'a ke gudanar da shagulgulan bikin zagayowar shekara 21 da kafuwa. Bikin da ya zo daidai da ranar juyayin zagayowar shekaru 19 da aka yi wa mutumin da ya kafa jam'iyar tsohon shugaban kasar Nijar, marigayi janar Ibrahim Ba'are Mainasa kisar gilla.
Saurari shirin rana na DW Hausa (12.03.18)
Sarakunan Kano da na Gombe sun tattauna kan mafita daga matsalolin rashin zaman lafiya da ke addabar arewacin Najeriya
Shirin Rana:09.03.2018
Wasu mutane da ake zaton masu farautar mutane ne sun kai wa wani jirgin kasa hari a kan hanyar sa ta zuwa Kaduna.
Shirin yamma na:10.02.2018
Jihar Kano ta Gudanar da zaben Kananan hukumomi a fadin jihar ba tare da rikici daga wani bangare ba
Shirin Yamma
Jigon shirin ya mayar da hankali kan yadda rikicin siyasar Kano a Najeriya ya fara tasiri kan al'umma.
Shrin Yamma: 29.01.2018
A cikin shirin namu za ku ji yadda Dr Rabi'u Musa Kwankwaso ya janye shirinsa na kai ziyara jihar Kano saboda dalilai da ya alakanta da matsalar tsaro dai dai lokacin da ake kammala taron kolin kungiyar tarayyar Afrika da ya bijiro da wasu muhimman tsare tsaren ciyar da nahiyar gaba.
Shirin rana na DW na 23.01.2018
A cikin shirin za a ji batun zaman doya da manja da ake yi tsakanin 'yan siyasa na bangaren Kwankwasiya da na Gandujiya a Kano wanda ake ganin wani babban koma baya ne ga jam'iyya mai mulki ta APC.
Saurari shirin safe na 23.01.2018
A cikin shirin za a ji zaman doya da manja tsakanin 'yan siyasa na bangaren Kwankwasiya da na Gandujiya a Kano ya dauki sabon salo. A Jamhuriyar Niger mutane kimanin miliyan hudu ne ke fuskantar barazanar karancin cimaka.
Rikici ya yi zafi tsagin Kwankwaso da Ganduje a APC
An kakkabe hannun tsagin tsohon gwamna daga shugabancin jam'iyyar a Kano an kuma maye gurbinsa da masu goyon bayan gwamna me ci, lamarin da ya kara harzuka 'yan Kwankwasiya har takai wasu na fucewa daga jam'iyyar.
Ziyarar Shugaba Buhari karon farko a jihar Kano
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya na ci gaba da ziyarar aiki a jihar Kano bayan tsawon lokaci.
Ziyarar Shugaba Buhari karon farko a jihar Kano
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya na ci gaba da ziyarar aiki a jihar Kano bayan tsawon lokaci.
Saurari shirin DW na safe na 06-12-2017
A cikin shirin za ku ji cewa a wannan Laraba ce Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai kai ziyara a jihar Kano, wacce ke zama ta farko tun bayan hawansa mulki.
Kano: Tallafawa marasa lafiya
Saboda yawan marasa lafiya ya sa Kungiyar Iyalan Gidan Na’abba, ta tara gudunmowar magunguna da gayyato likitoci kyauta
Matakan inganta harkar hada fina-finan Hausa
Gwamnatin jihar Kano a Najeriya, ta shirya wa masu fina-finai bita ta musamman.
Malamai sun bukaci kwantar da hankali kan rikicin IPOB
Kungiyoyin matasa da malaman addini a Kano sun yi kira ga al'ummar da su kwantar da hankali
Martanin al'ummar Kano kan rikicin IPOB
Malamai da kungiyoyin matasa sun shawarci jama'a da su kwantar da hankalinsu dangane da sabon rikicin da ya barke a Abia
Shirin Safe:14.09.2017
A shirin, za a ji martanin al'ummar Kano bisa jaddada dokar hana goyo a kan babura.
Matashi mai koya wa mata girki
Wani matasahi a Jihar Kano da ke Najeriya da ya nakalci girke-girke, yanzu haka ya na koya wa mata girke-girke
Saurari shirin rana na 03.09.2017
A cikin shirin za'a ji mabiya kwankwasiyya a kano sun baiyana damuwa da afka musu da makamai da wasu mutane suka yi a lokacin hauwan Daushe kusa da fadar mai martaba sarkin Kano. Akwai shirin Afrika a mako da Abu Namu da kuma Zabi sonka.
Shafin da ya wuce
Shafi 8 daga 11
Shafi na gaba