Matsalar bashin Girka ta ki ci ta ki cinyewa
July 2, 2015Talla
Ana ci gaba da kai ruwa rana tsakanin gwamnatin kasar Girka da manyan kasashen Turai da sauran hukumomin lamuni da ke bin kasar ta Girka bashi, musamman ma kan hanyoyin da ya kamata a bi wajen gano bakin zaren warware wannan matsala ta kudi da ta ki ci ta ki cinyewa.