You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe 22.01.2025
Shirin Rana: 17.01.2025
Shirin Rana: 16.01.2025
Shirin Yamma: 15.01.2025
Ministocin tsaron Turai za su gana gabanin rantsar da Trump
Tattaunawar za ta mayar da hankali ne kan karfafa tsaro a Turai a lokacin da Donald Trump ke shirin fara mulki a Amurka.
An sami raguwar masu neman mafaka a kasashen Turai
An sami raguwar masu neman mafaka a kasashen Turai
Venezuela: Kalubale ga Nicolas Maduro
Kungiyar Tarayyar Turai EU, ta ayyana shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro a matsayin haramtaccen shugaba.
Siriya: Kasashen Turai na rububin ziyara
Ministan harkokin kasashen ketare na Italiya Antonio Tajani ya gana da sabon shugaban kasar Ahmed al-Sharaa.
Shirin Rana: 09.01.2025
Shirin Rana: 08.01.2025
Shirin Safe: 08.01.2025
Faransa ta gargadi Trump kan Greenland
Kasar wacce Emmanuel Macron ke shugabanta ta ce babu wanda za ta bari ya yi barazana ga wani yanki na Tarayyar Turai.
Shirin Rana: 07.01.2025
Dusar kankara a Turai ta janyo soke sufurin jiragen sama
Kudancin Jamus na daga wuraren da lamarin ya fi kamari, inda aka soke tashin jiragen sama guda 120 daga cikin 1,090.
Shirin Rana: 02.01.2025
Bakin haure 27 sun halaka a Tekun Tunusiya
Lamarin ya auku sakamakon kifewar kwale-kwale makare da mutane 110 da ke kokarin shiga Turai ta barauniyar hanya.
Gomman bakin haure sun nutse a ruwan Italiya
Bakin haure bakwai ne aka ceto daga gabar ruwan Italiya bayan da kwale-kwalensu ya nutse.
Putin ya cika shekaru 25 kan mulki
Yaya dangantaka take tsakanin EU, NATO da Shugaba Putin?
Shirin Rana: 26.12.2024
An tsare Ministan Tsaron Bosniya bisa zargin rashawa
Ana zargin ministan da karban na goro a yayin da ya ke sanya ido kan ayyukan hanyoyi a kasar.
Shirin Rana: 19.12.2024
Makomar Ukraine bayan yaki
Tarayyar Turai na tattaunawa kan matakan da za su dauka don makomar Ukraine bayan yakin kasar
Shirin Rana: 11.12.2024
Turai na dakatar da ba da mafaka wa 'yan Siriya
Masu neman mafaka a Turai 'yan Siriya na shirin komawa kasarsu
Shirin Rana: 09.12.2024
An soke sakamakon zaben Romaniya
Kotun tsarin mulkin kasar Romaniya ta soke sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na farko.
Shirin Rana: 05.12.2024
Shirin Ýamma : 04.12.2024
Shirin Rana: 04.12.2024
Ma'aikatan kamfanin kera motoci na Volkswagen na yajin aiki
Kungiyar kwadagon kamfanin ta bukaci ma'aikatan su rufe cibiyoyin kamfanin a Jamus, wanda shi ne mafi girma a Turai.
Shirin Rana: 29.11.2024
Tsadar kaya a kasashe masu amfani da Euro
Farashin kaya ya tashi a kasashe masu amfani da kudin Euro
Shirin Rana: 28.11.2024
Shirin Rana: 27.11.2024
Hezbollah ta ce ta kai hari cikin isra'ila
Kungiyar EU na neman a gaggauta tsagaita bude wuta a rikicin Isra'ila da Hezbollah.
EU ta yi wa jakadanta da ke Nijar kiranye
Kungiyar EU ta yi wa jakadanta a Nijar kiranye, saboda sabanin da ta samu da kasar.
Putin ya yi barazanar kai hare-hare kan kasashen Turai
Rasha na kalubalantar kasahen yammacin duniya
Shirin Rana: 21.11.2024
Shirin Rana:20.11.2024
EU: Hasashen ci gaba a kasashe masu amfani da kudin euro
Hasashen bunkasar tattalin arziki a kasashe masu amfani da kudin bai daya na euro
Shirin Rana: 31.10.2024
Shirin Rana: 30.10.2024
Manyan biranen kasar Spain na fama da karancin haihuwa
A birnin Barcelona, yawan karnuka ya zarta na yara 'yan kasa da shekaru 14, lamarin da ke barazana ga tattalin arziki.
Jaridun Jamus: Paul Biya ya dau hankali
A wannan makon, jaridun Jamus sun yi sharhi a kan Paul Biya da Mozambique da mayar da masu neman mafaka Ruwanda.
Shirin Rana: 25.10.2024
Shirin Yamma: 24.10.2024
Shirin Rana: 18.10.2024
Taron EU: Zelensky ya nemi karin tallafi
Matakan dakile kwararar bakin haure a Turai da rikicin yankin Gabas ta Tsakiya, sun dauki hankali a taron EU.
Wadanda suka fi cin kwallo a gasar zakarun Turai
Thomas Müller da Robert Lewandowski 'yan wasa da ke gaba wajen cin kwallo a wasan cin kofin zakarun Turai.
Martanin Iran kan sabbin takunkuman EU
Iran ta yi Allah wadai da jerin takunkuman baya-bayan nan da kungiyar EU ta aza mata
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 37
Shafi na gaba