You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
EFCC
EFCC hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana: 23.10.2024
Najeriya: Ko an kafa EFCC a kan doka?
Baya ga karar da wasu gwamnonin Najeriya 15 suka kai hukumar EFCC, wani lauya ya aike da koke ga majalisar dokoki.
EFCC: Ceto tattalin arzikin Najeriya
Mahukuntan Najeriya na kokarin ceto Naira da kuma farfado da tattalin arzikin kasar, daga halin taskun da ya fada.
EFCC na neman Yahaya Bello ruwa a jallo
Dambarwar cin hanci da rashawa, EFCC na neman tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello
Sabon salon yaki da cin hanci a Najeriya
Hukumar yaki da cin hanci a Najeriya ta bayyana shirinta na zurfafa bincike kan cin hanci da rashawa a Najeriya.
Kamfanin Dangote na bayar da hadin kai ga EFCC
Kamfanin Dangote a Najeriya ya ce yana bayar da hadin kai ga binciken hukumar EFCC.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi nazari kan karuwar juyin mulki a kasashen rainon Faransa na Afirka da halin da aikin jarida zai kasance a Nijar bayan rusa hukumar tace labarai ta kasar CSC. A Najeriya kuwa rikici tsakanin gwamnati da majalisar dokokin jihar Legas na dakatar da samun sabbin kwamishinoni.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi matasalar karancin man fetir a jihar Legas ta Najeriya da martani kan dakatar da shugaban hukumar EFCC da batun ilimi a Nijar da hana cin naman dabbobi a Ghana da kuma rayuwar 'yan gudun hijira a Maroko.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji martanin da ake a Najeriya bayan dakatar da shugaban hukumar EFCC, a Gambiya al'ummar kasar na bayyana takaici a kan sanarwar Shugaba Adama Barrow ta cewa zai sake tsayawa takara domin neman wani sabon wa'adin mulki.
Shugaban EFCC a komar DSS din Najeriya
Shugaban hukumar EFCC a Najeriya Abdurasheeed Bawa ya shiga hannun jami'an tsaron farin kaya, bayan dakatar da shi.
Bello Matawalle na dab da shiga komar EFCC
Cece-kuce tsakanin gwamnan Zamfara Bello Matawalle da hukumar EFCC, ya janyo mayar da martani a jihar.
EFCC ta goyi bayan sauya takardun kudin Najeriya
Shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa ya goyi bayan matakin canja takardun Naira don yaki da halarta kudin haram a Najeriya.
Yaki da cin hanci da rashawa a yammacin Afirka
Hukumomin yaki da rashawa a Afirka ta Yamma sun gana a Yamai inda suka yi don duba matsalar a cikin kasashen yankin.
Yaki da cin hanci da rashawa a yammacin Afirka
Hukumomin yaki da rashawa a Afirka ta Yamma sun gana a Yamai inda suka yi don duba matsalar a cikin kasashen yankin.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duniya har ya zuwa halin da ake ciki a zaben rabin wa'adi na Amirka da kuma shirin Abu Namu da Darasin Rayuwa.
Kotu ta ce a kai Bawa gidan yari don raini
Kotun Abuja ta nemi a tasa keyar shugaban zuwa gidan yari saboda kin bin umurnin kotu, lamarin da ya haifar da martani.
Kotu ta ce a kai Bawa gidan yari don raini
Kotun Abuja ta nemi a tasa keyar shugaban zuwa gidan yari saboda kin bin umurnin kotu, lamarin da ya haifar da martani.
Najeriya: Ko za a magance cin-hanci?
An kadammar da sabuwar manhajar yin tonon silili ga masu cin-hanci da rashawa a Najeriya, domin ci-gaban kasar.
EFCC ta kama Rochas Okorocha a Abuja
Jami'an hukumar EFCC a Najeriya, sun kama tsohon gwamnan jihar Imo Sanata Rochas Okorocha a gidansa da ke birnin Abuja.
Kame babban Akanta na Najeriya, babu tabbas?
A Najeriya, EFCC ta cafke babban Akanta na kasar bisa zargin kwashe Naira biliyan 80 a kamen da ba saba gani ba.
Najeriya: Kotu ta tura Maina gidan yari
Tasirin hukunci kan cin laifin hanci da rashawa a Najeriya
Shirin Rana
Shirin Yamma
Cikin shirin za a ji a Najeriya hukumar EFCC ta kadammar da wata sabuwar manhaja da zata bai wa alumma damar fallasa masu aikata laifufuka na cin hanci da rashawa. A Nijar matasan Agadez ne ke farin ciki bayan da kasar Aljeriya ta bude iyakarta bayan rufe ta da ta yi a bara saboda corona.
Shirin Rana
A cikin shirin za ku ji yadda shugaban hukumar EFCC da ke yaki da cin hanci a Najeriya ke zargin ana kokarin lahanta masa rayuwa. Akwai rahoto kan yunkurin gwamnatin Nijar na gyara alaka da 'yan jarida. Sai kuma shirin Tushen Afirka da Taba Ka Lashe.
Sabon shugaba a hukuma EFCC ta Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanar da nada Abdulrasheed Bawa a matsayin sabon shugaban EFCC.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji kwamitin binciken tsohon shugaban hukumar EFCC a Najeriya ya bukaci da kar a sake ba dan sanda damar jagorantar hukumar. A Nijar kuma kungiyoyin fararen hula na son 'yan siyasa su hau teburin sulhu don guje wa tarzomar zabe.
Makomar Magu a hukumar EFCC ta Najeriya
Bukatar kawo karshen mulkin Ibrahim Magu a hukumar EFCC, da kuma karbar shugabancin hukumar daga 'yan sanda.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto game da kare kansa da Shugaban Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawar Najeriya Ibrahim Magu ya yi a game da dakatarwar da aka yi masa da rahoto a kan yadda ake cin zarafin yan jarida a Nijar.
An kama shugaban hukumar EFCC a Najeriya
Jami’an tsaro a Najeriya sun gayyaci shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashuwa
Shirin Rana 20.12.2019
A cikin shirin za ku ji yadda a Najeriya bayan tsohon minstan shari’a na kasar Mohammed Adoke ya kwashe shekaru yana guje-guje a kan zargin cin hanci na sama da dalla bilyan guda yanzu haka ya shiga hannun hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa ta EFCC.
Kwaskwarima a hukumar EFCC a Najeriya
Majalisar dokokin Najeriya ta rage karfin ikon da hukumar hukunta masu halatta kudin haram, EFCC ke da shi.
EFCC ta kama Kabiru Turaki na kusa da Atiku
Jam'iyyar adawa ta PDP ta bukaci sakin kusa a yakin neman zabenta da hukumar EFCC ta kama.
05.03.2019: Shirin rana
Za a ji jam'iyyar PDP a Najeriya na zargin EFCC da yi wa jami'anta bita da kulli na kamesu
Kotun Najeriya ta daure tsoffin gwamnoni biyu
Kotun daukaka kara a Abuja, ta yi sassauci da tsohon gwaman jihar Filato daga daurin shekaru 14 zuwa goma.
Kotu a Najeriya ta daure tsoffin gwamnoni biyu
Kotun daukaka kara a Abuja, ta yi sassauci wa tsohon gwamnan jihar Filato daga daurin shekaru 14 zuwa goma.
Shirin rana 09.08.2018
A cikin shirin za a ji cewa a wani abun da ake yi wa kallon dorawa a cikin rikicin zabukan shekara ta 2019 a tarayyar Najeriya, hukumar EFCC ta rufe daukacin asususn jihohin Benue da Akwa Ibom inda ta ce sai ta gudanar da binciken inda wasu kudade suka shiga.
Sabon salo a siyasar Najeriya
Hukumar EFCC da ke yaki da halasta kudin haram a Najeriya ta rufe asusun gwamnatocin Benue da Akwa Ibom.
Siyasar Najeriya ta dauki sabon salo
A Najeriya hukumar EFCC da ke yaki da cin hanci da rashawa, ta rufe asusun wasu jihohin kasar biyu.
Hukunci ga tsohon gwamnan Taraban Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Taraba Jolly Nyame zai shafe shekaru 14 a gidan kaso.
Buhari ya gana da shugabannin majalisu
Shugabannin majalisun Najeriya sun tattauna matsalolin da ke tsakanin su da shugaban kasa Buhari
Shirin rana na 03.02.2018
A cikin shirin za ku ji cewar a Tarayyar Najeriya hukumar EFCC da ke yaki da cin hanci ta zargi alkalin kotun kula da da'ar ma'aikata da laifin cin hanci wanda tuni ta gabatar da bayanan a gaban wata kotu domin hukunci.
Najeriya: EFCC ta zargi alkalin kotu ma'aikata
Hukumar EFCC da ke yaki da cin hanci a Najeriya ta zargi alkalin kotun kula da da'ar ma'aikata da laifin cin hanci.
Shirin Yamma na DW 28.11.2017
A cikin shirin za a ji a Najeriya wasu 'yan kasar ne suka soma nuna damuwa kan illar da rikicin masu kwarmata wuraren da aka boye kudin kasa da aka sata za ya yi ga shirin yaki da cin hancin Shugaba Buhari.
Saurari shirin DW na yamma na 02-11-2017
A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya wasu 'yan kasar sun soma tofa albarkacin bakinsu kan matakin Hukumar EFCC na fara bincike da kuma tuhumar shugaban Leken asiri ta kasa a bisa zargin almundahana.
Najeriya: Yunkurin dawo da kudaden da aka sace
Gwamnatin Tarrayar Najeriya ta soma ganin alamun haske a kokarinta na dawo da kudaden da aka sace zuwa waje.
Najeriya: Yaki da cin hanci na fuskantar nakasu
A Najeriya sake mayar da tsohon shugaban kwamitin binciken harkokin fansho Abdulrasheed Maina a bakin aiki duk da bincike da yake fuskanta na zargen salwantar da Naira bilyan 273 ya tayar da sabon cece-kuce.
Najeriya: Yaki da cin hanci na fuskantar nakasu
Sake mayar da tsohon shugaban kwamitin binciken harkokin fansho Abdulrasheed Maina ya janyo cecekuce a Najeriya.
Najeriya: Yawaitar cin hanci tsakanin ma'aikata
Wani nau'i na ma’aikatan gwamnati a Najeriya sun karbi Naira milyan dubu 400 a matsayin cin hanci a shekara.
Najeriya: Yawaitar cin hanci tsakanin ma'aikata
Rahoto da hukumar kididdigar jama’a tare da hadin gwiwar Majalisar Dinkin Duniya suka fitar ya ce Naira milyan dubu 400 ne ma’aikatan gwamnati suka karba a matsayin cin hanci a shekara daya a Najeriya.
EFCC ta sake gano makudan kudade a Legas
Hukumar EFCC a Najeriya ta ce ta gano Naira biliyan 47 da kuma dala miliyan 487 da ta ke zargin mallakin tsohuwar ministar mai ta kasar ne wato Diezani Alison-Madueke wacce ke fuskantar tuhuma ta kwasar dukiyar kasa.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 3
Shafi na gaba