You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Paul Biya
Biya dan siyasa ne a Jamhuriyar Kamaru kuma ya dare kan kujerar shugabancin kasar a shekarar 1983.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Jaridun Jamus: Paul Biya ya dau hankali
A wannan makon, jaridun Jamus sun yi sharhi a kan Paul Biya da Mozambique da mayar da masu neman mafaka Ruwanda.
Kamaru: Shugaba Biya ya koma gida
Shugaban Kamaru Paul Biya na Kamaru ya sauka a filin jiragen sama na Yaounde babban birnin kasar, bayan doguwar tafiya.
Kamaru ta hana magana kan rashin lafiyar Paul Biya
Gwamnatin Kamaru za ta hukunta duk kafar yada labaran da ta yi magana kan rashin lafiyar shugaba Paul Biya
Kamaru ta karyata jita-jita a kan Shugaba Biya
Gwamnati a Kamaru ta ce babu gaskiya cikin labaran da ke yawon cikin jama'a game da halin da shugaban kasar yake ciki.
Kasashen Tarayyar Sahel cikin jaridun Jamus
Jaridun Jamus sun yi tsokaci kan hoton da ke alamta alaka da auren jinsi, wanda 'yar shugaban kasar Kamaru ta wallafa.
'Yar Paul Biya na fuskantar kara bisa laifin tallata madigo
Wata kungiya da ke adawa da neman jinsi a Kamaru ta shigar da karar Brenda Biya a kotun bisa tallata luwadi da madigo.
Duniya mai Yayi 19.03.2024
Shirin ya tabu batun yawan shekaru na wadanda ke rike da madafun ikon Kamaru, lamarin da ke ci wa al'umma tuwo a kwarya.
Mutane 17 za su gurfana a gaban kotun Kamaru
Mutane 17 za su gurfana a gaban kotu bisa kisan dan jaridar Kamaru.
Kwararrun ma'aikata na tserewa daga Kamaru zuwa Turai
Akasarin matasa da kwararrun ma'aikata na tserewa daga kasar Kamaru zuwa kasashen ketare, domin samun aikin yi.
Paul Biya ya yi wa sojoji garanbawul
Shugaba Biya ya sauya manyan sojoji a wani abu da ake gani hannunka mai sanda ne bayan juyin mulki a Gabon
Jagoran 'yan adawa na kasar Kamaru ya rasu
John Fru Ndi ya kasance wanda ya dade a matsayin jagoran 'yan adawa na kasar Kamaru kafin rasuwarsa.
Nadin dan adawa ya janyo suka a Kamaru
Mahawarar siyasa tun bayan da shugaba Paul Biya ya nada dan adawa a matsayin sanata.
Kamaru: Yadda ake kallon shugabancin Paul Biya
Tasirin shugabancin Paul Biya ya fi daukar hankali fiye da murnar bikin cikarsa shekaru 90 da haihuwa.
Ana zargi sakaci kan yaki da cin hanci
Jam'iyyun adawa na Kamaru sun soki gwamnati dangane da sakancin da take yi kan yaki sama da fadi da dukiyar kasa.
An zargi Kamaru da sakaci kan yaki da cin hanci
Jam'iyyun adawa na Kamaru sun soki gwamnati dangane da sakancin da take yi kan yaki sama da fadi da dukiyar kasa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, ana mayar da martani kan matakin hukumar sa ido kan hada-hadar kudi ta kasar na haramta fitar da tsabar kudi daga banki a dukkannin matakan gwamnatin kasar. A Kamaru, al'umma na fara kokawa kan rashin cika alkawaran da gwamnatin shugaba Paul Biya ta dauka.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga bangarori dabam-dabam.
Shekaru 40 da murabus din Ahidjo na Kamaru
A ranar Lahadi ake bikin cika shekaru 40 na mulkin Paul Biya, shugaba na biyu tun bayan samun 'yancin kan Kamaru.
Ukraine: Kamaru ta kauce wa daukar matsaya
Kasashen Afirka na ci gaba da kauce wa daukar matsaya a rikicin Ukraine.
Sauyin siyasar Faransa a Afirka
Shugaban Faransa Emmanuel Macron na ziyarar aiki a wasu kasashe na Afirka.
Shirin Safe
Za a ji Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya cika shekaru 39 a kan mulki
Muhawara kan wanda zai gaji Paul Biya
Ana ci gaba da muhawara kan wanda zai gaji Shugaba Paul Biya na Kamaru da ya kwashe tsawon shekaru yana mulki.
Kamaru ta dakatar da amfani da alluran AstraZeneca
Take hakkin jama'a na ci gaba da muni a Kamaru
Ranar taka hakkin dan Adama, Kamaru ta yi kaurin suna a duniya
Ana zaben yankuna a kasar Kamaru
Gwamnatin kasar Kamaru, na gudanar da zaben majalisun yankunta a karon farko a wannan Lahadi.
Bukatar warware rikicin kasar Kamaru
Samar da zaman lafiya a Kamaru ya rataya ne a wuyan Shugaba Paul Biya inji wani babban limamin Cocin kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin: shugaban Côte d'Ivoire ya ce corona za ta hana fara amfani da kudin ECO, akwai rahoto kan rabuwar kawunan jam'iyyun adawar Kamaru da rahoto kan yunkurin dattawa a Sokoton Najeriya na tsare mutumcinsu da rahoto kan yadda corona da rashin tsaro ke kara jefa harkar yawon bude ido cikin mawuyacin hali a Jamhuriyar Nijar.
Jami'an tsaro sun hana zanga-zangar Kamaru
Kamaru: Jami'an tsaro sun fatattaki masu zanga-zanga
Hukumomin Kamaru sun ja kunnen 'yan adawa a kasar
Madugun adawar Kamaru Maurice Kamto zai jagoranci wata gaggarumar zanga-zangar adawa.
Sharhi: Tsugunne tashi ba ta kare ba a Kamaru bayan zabe
A Kamaru, barazanar da 'yan aware suka yi ta far wa masu kada kuri'a da kuma kira na kaurace ma zabe da babbar jami'yyar adawa ta MRC ta yi, sun yi munmunan tasiri a tagwayen zabukan kananan hukumo da na 'yan majalisa,
Rikici na dakile armashin yakin neman zaben Kamaru
Kaurace wa zabukan da babbar jam'iyyar adawa ta MRC ta yi da rikici a yankin Ingilishi sun rage armashin zaben Kamaru.
Rikici na dakile armashin yakin neman zaben Kamaru
Kaurace wa zabukan da babbar jam'iyyar adawa ta MRC ta yi da rikici a yankin Ingilishi sun rage armashin zaben Kamaru.
Shirin Safe 12.11.2019
Cece-kuce kan matakin zabukan kananan hukumomi da majalisa a kasar Kamaru wanda gwamnati ta sanar za a yi a shekara mai zuwa ta 2020.
Kamaru: Kamto ya bayyana a gaban kotu
Madugun adawar Kamari Maurice Kamto ya bayyana a gaban kotun sojojin kasar da ke a Yaounde a wannan Asabar.
Kamaru: Dakatar da shari'a ga 'yan aware masu neman 'yanci
Hukumomin Kamaru sun dakatar da shari'ar da ake yi wa wasu 'yan aware da ke fafitukar neman 'yanci
Shirin Safe 04.10.2019
Cikin shirin za a ji wani yunkuri na damawa da mata a siyasa a Najeriya da halin da ake ciki a Kamaru dangane da sakin wasu fursunoni da Shugaba Paul Biya ya yi ranar Alhamis.
Shugaban Kamaru ya yi afuwa ga fursunonin siyasa
Kamaru: An yi afuwa ga fursunonin Ambazonia
Babban taron sasantawa a Kamaru da ba a san makomarsa ba
Shirin Safe.11.09.2019
A cikin shirin za a ji cewa Shugaban Kamaru Paul Biya yayi kiran wani taron koli game da batun 'yan aware da ke addabar kasar, a yayin da a Najeriya kuwa za a ji matsalolin katsewar wutar lantarki ne ke addabar jama'a a jihar Sokoto da ke Najeriya.
An gaza samun hanyoyin magance rikicin Kamaru
'Yan Kamaru na dora alhakin cikas ga zaman sulhu ga Shugaba Paul Biya sakamakon koma baya kan hanyar neman sasantawa.
An gaza samun hanyoyin magance rikicin Kamaru
'Yan Kamaru na dora alhakin cikas ga zaman sulhu ga Shugaba Paul Biya sakamakon koma baya kan hanyar neman sasantawa.
Kamaru: Tsugune ta gaza karewa
A daidai lokaacin da ake fatan shawo kan rikicin Kamaru, 'yan aware sun kai hari a yanki Kudu maso Yammacin kasar.
Ko Shugaba Paul Biya ya gaza a Kamaru?
Al'ummar Kamaru na tafka muhawara kan sabon kudirin da Shugaba Paul Biya ya fitar na bai wa magatakardar fadarsa iko.
Shirin Yamma 20.03.2019
Cikin shirin za a ji 'yan hamayya a Kamaru na kokawa da yadda gwamnati ke muzguna musu, inda Shugaba Paul Biya ke kokarin rufe bakin duk wanda ya yi adawa da mulkinsa.
Dabarun Paul Biya na yaki da cin hanci
Kamaru na asarar biliyoyin kudi a duk shekara a sanadiyar cin hanci da rashawa duk da cewa shugaba Paul Biya ya kafa CONAC don yakar annobar. Wasu masana na sukar hukumar yayin da wasu ke sukar gwamnati kan gazawarta.
Dabarun Biya na yaki da cin hanci a kamaru
Kasar Kamaru na asarar biliyoyin kudi a sanadiyar cin hanci da rashawa duk da cewa shugaba Paul Biya na yakar annobar.
An kama jagoran adawan kasar Kamaru
Jam'iyyar adawa a Kamaru ta soki lamirin kamun jagoranta Maurice Kamto.
An ba da umurnin sakin 'yan awaren Kamaru
Paul Biya ya ba da umurnin sakin 'yan fafutikar yankin Anglophone da ake tsare da su a gidajen kurkukun kasar.
Makarantu a wasu yankunan Kamaru na cikin matsala
Shugabannin makarantu a Kamaru na cikin zaman zullumi sakamakon rikin 'yan aware
Kamaru: Biya ya fara sabon wa'adin mulki
Shugaba Biya na Kamaru ya sake karbar rantsuwar mulkin kasar daidai lokacin da rikicin 'yan Aware ya ke kara yin kamari
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 3
Shafi na gaba